IQNA - Ahmad bin Hamad al-Khalili babban Mufti na kasar Oman, a cikin wani sako da ya aike da shi yana mai taya kungiyar Hamas murnar samun nasarar zaben sabon shugaban wannan kungiyar ya bayyana cewa: Yahya al-Sinwar jarumi ne da ya maye gurbin marigayi Isma’il Haniyya.
Lambar Labari: 3491680 Ranar Watsawa : 2024/08/12
Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028 Ranar Watsawa : 2016/12/12